674 B
674 B
raba kuɗin
"raba kuɗin" ko kuma "raba kuɗin da sun karɓa"
idan an san
AT: "idan mutane sun san" ko kuma "idan mais shi ya sani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ya saba yin haka da ma
"ya ji wa wasu dabbobi rauni da ma"
mai sa bai ɗaure sansa ba
Wato mai san bai tsare sansa a wata danga ba. AT: "mai san bai sa san a wata danga ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
lallai ne zai biya să maimakon să
Mai san da ya yi kisa zai ba wa mutumin da ya rasa nasa să wani să. AT: mai să da ya yi kisa zai tabatar ya ba da rayayyen să ga wanda san sa ya mutu (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)