ha_tn/exo/21/33.md

455 B

ya buɗe rami

"ya buɗe rami a kasa"

zai biya diyya

Lalle ne a biya mai san diyya domin rashin dabbarsa. AT: "a biya mai mataccen dabbar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zai zama asarar sa

Mutumin da ya biya diyyar ɓataccen dabbar zai zama mai dabbar, yă kuma yi duk abinda yake son yă yi da shi. Ana iya bayana ma'anar wannan maganar a fili. AT: "zai zama na mai ramin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)