895 B
895 B
soki
"ya ji rauni da kafonsa"
lalle ne a jejjefe san
AT: "lalle ne a jejjefe san har mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ba za a ci namasa ba
AT: "kada ku kuskura ku ci namansa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mai san zai zama baratacce
AT: "mai san kuwa zai kuɓuta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
mai san ɗin shi ma za a kashe shi
AT: "dole ku kashe mai san" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Idan kuwa an ce a biya diyya domin ransa
Mai san na iya biyan tara domin ya ceci rasan, sa'annan zai biya duk abinda alkalawa suka zatas. AT: "idan mai bijimin zai iya biyan tara domin yă ceci ransa, lallai ne yă biya cikakken kuɗin da alkalai suka sa yă biya" (UDB) (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])