447 B
447 B
sanadin wannan bugun
"ta dalilin jin wannan rauni" ko kuma "domin mai gidansa ya buge shi"
lalle ne a hukunta shi
AT: "lalle ne ku tabbatar kun hukunta wannan mutumin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
saboda ya sha wuyar rashin bawansa
Kuna iya sanar a fili cewa bawarsa yana da amfani gareshi. AT: "domin ya riga ya rasa bawarsa da ke da muhimmanci a gare shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)