626 B
626 B
amma yana kwanciya a gadonsa
AT: "bai iya tasuwa a gado kuma ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ya samu ya tashi
ya samu sawwuƙi"
sanda
Wato sandar da mutum ke iya jingina a kai domin yă yiya taimake shi a tafiya.
lokacin da ya ɓata masa
Wannan na nufin yanayin da mutum ba zai iya aiki yă samu kuɗi. Kuna iya juya wannan da haske a yanda za ku juya shi. AT: "lokacin da bai iya ya yi aiki ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
biyyar kuɗin jiyyar sa har yă warke gabaɗaya
"biyar kuɗin kiwon lafiyar sa" ko kuma "biyyar kuɗin jiyyar sa har warkewa" (UDB)