ha_tn/exo/21/15.md

561 B

Dole ne a kashe duk wanda ya bugi mahaifinsa ko mahaifiyarsa

AT: "Idan wani ya gugi mahaifinsa ko mahaifiyarsa, dole ne ku tabbatar ku kashe shi" ko kuma "Ku tabbatar kun kashe duk wanda ya bugi mahaifinsa ko mahaifiyarsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

lallai ne a tabbatar

...

a hannun mai garkuwar

"tare da shi"

dole a kashe mai yin garkuwar

AT: "dole ku tabbatar kun kashe mai yin garkuwar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dole ne a kashe duk wanda ya zagi mahaifinsa ko mahaifiyarsa

...