594 B
594 B
bugi
...
shi ma sai a kashe shi
AT: "lallai ne a kashe wannan mutumin" ko kuma "ya zama dole a kashe wannan mutumin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
idan bai yi da kuskure ba
...
zan tanada wurin da zai gudu
AT: "Zan tanada wurin da mutumin zai iya gudu domin tsira" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
bisa ga yaudara
"bayan ya yi tunani da kyau akai"
lallai a ɗauke shi
Kalmar nan "shi" na nufin mutumin da ya kashe makwabtansa.
domin yă mutu
AT: "domin ka kashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)