481 B
481 B
ya keɓe ta
"ya zaɓe ta"
kada ya hana ta abinci ko tufafi ko kuwa 'yancinta na aure
AT: "lallai ne yă ba wa matarsa na farko abinci, da tufafi a 'yancin ta na aure iri ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)
hana
"rage"
'yancin ta na aure
Wannan yana haɗe da hakin mai gida ga matarsa, har ma da kwana da ita. AT: "kuma lallai ne yă cigaba da kwana da ita kamar yadda yăke dã" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)