ha_tn/exo/21/02.md

610 B

Muhimmin Bayyani:

Yahweh ya gaya wa Musa dokokinsa ga mutanen Isra'ila.

Idan shi ne ya zo shi kadai ne, to sai yă tafi shi kadai

Ana iya kara haske ga bayyanin "shi kadai" a nan. Wasu harsuna na iya su buƙaci wasu karin bayyani da ke nuna cewa ya yi aure tun yana bauta ne. AT: "Idan ya zama bare tun ba shi da mata, sa annan kuma idan ya yi aure tun yana bauta ne, shugabansa zai buƙaci yă sake mutumin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

shi kadai

"ba tare da mata ba"

idan kuma yana da aure

"idan yana da aure kamin ya zama bare" ko kuma "idan ya zo a matsayin mai aure"