442 B
442 B
bagadin dutse
bagadi da akayi da wasu abubuwa daga kasa kamar su duwatsu, kasa ko laƙa.
sa a girmama sunanaAnan "suna" na nufin kasancewar Allah.
AT: "na zaɓa maku ku ku giramamani" (UDB) (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
Kada ku kuskura ku hau bisa bagadina ta matakala ba
"Kada ku yi bagadi mai mataka"
tsirancin ku yă bayyana"
nuna tsirancin jikinku"