ha_tn/exo/20/08.md

515 B

ku yi duk aikin ku

"ku yi dukkan abubuwan da kun saba yi"

cikin kofofinku

Garurruka suna da ganuwa kewaye da su domin tsare magabta, da kuma kofofi domin shiga da fita. AT: cikin al'ummominku" ko kuma "a cikin garinku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a rana ta bakwai

...

ya albarkaci kwanan ta bakwai

Wannan na iya nufin 1) Allah ya sa ranar Asabar din ta ba da amfani mai kyau, 2) Allah ya ce ranar Asabar rana ce mai kyau.

keɓe ta

"keɓe ta domin wata manufa ta musamman"