ha_tn/exo/20/07.md

266 B

ɗauki sunana

"yi amfani da sunana"

a wofi

"a banza" ko kuma "ba tare da ban girma ba"

ba zan riƙe shi marar lafi ba

"Ko kadan ba zan taɓa ɗaukan shi mai laifi ba" ko kuma "Ba shakka zan horas" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)