ha_tn/exo/19/19.md

549 B

ci gaba da ƙaruwa bisa ƙaruwa

sun cigaba da ƙaruwa

da murya

Kalmar nan "murya" anan na nufin ƙaran da Allah ya yi. Wannan na nufin 1) ta wurin magana da ƙarfi ƙamar tsawa" ko kuma 2) "ta wurin magana" 3) ta wurin sa tsawa ya yi ƙara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya sammaci Musa

"ya umarci Musa yă hauro sama"

kada su faso

Wato kada su ketere iyakar kenan. Duba yadda kuka juya wannan a 19:12. AT: "kada su ketere iyakar" ko kuma "kada su wuce iyakar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)