ha_tn/exo/19/12.md

626 B

Muhimmin bayyani

Yahweh ya cigaba da magana da Musa.

sanya kan iyakoki

"yi iyakoki." Wannan wata alama ce ta iyaka.

Duk wanda ya taɓa dutsen tabbas za a kashe shi.

AT: "Dole ne a kashi duk wanda ya taɓa dutsen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Duk wanda ya taɓa

"Duk mutumin da ya taɓa"

irin wannan taliki

"mutumin da ya yi haka" ko kuma "mutumin da ya taɓa wannan dutse"

babu shakka dole kawai a jefe shi ko a harbe shi

...

harbe

Wannan na nufin kashe mutum da masu kori da baka ke iya yi ko harbi da duwatsu daga gofa ko majajjawa.

dogon amo

"dogon amo, mai ƙara"