ha_tn/exo/19/07.md

617 B

ya faɗa masu dukkan waɗannan maganganu

...

dukkan waɗannan maganganun da Yahweh ya umarce shi

kalmar nan "maganganu" na nufin abinda Yahweh ya faɗa. AT: "dukkan abinda Yahweh ya umarce shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Musa ya zo da rohoton

Ana iya kara haske akan inda Musa ya je. AT: "Musa ya koma kan dutsen da rohoton" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-go]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

maganganun mutanen

Kalmar nan "maganganu" anan na nufin abinda mutanen suka ce. AT: "abinda mutanen suka ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)