1.2 KiB
gidan Yakubu
Kalmar nan "gida" na nufin iyalin da kuma zuriyar Yakubu. AT: "zuriyar Yakubu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
gidan Yakubu, mutanen Isra'ila
Jimlar nan "mutanen Isra'ila" da bayana abinda "gidan Yakubu" ke nufi.
Kun ga yadda
Kalmar nan "ku" a nan na nufin Isra'ilawa. Yahweh yana gaya wa Musa abinda faɗa wa Isra'ilawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Na ɗauko ku bisa fikafikan gaggafa
Wato yadda ya lura da su a tafiyan da suke yi. AT: "Na taimake ku a tafiyanku kamar yadda gaggafa ke ɗaukan ''ya'yansu a fikafikan ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
da biyayya kuka saurari murya ta
biyayya anan kalmar aikatau ne. AT: "ku saurari murya ta ku kuma yi mini biyayya"
murya ta
Muryar Allah na nufin abinda ya faɗa. AT: "abinda na faaɗ" ko kuma "kalamu na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kiyaye alƙawari na
"kiyaye abinda alƙawarina ya bida ku yi"
mallakata ta musamman
...
al'umma mai tsarki
Wato jama'ar Allah. AT: "al'umma keɓaɓɓiya da suke kamar firistoci" ko kuma "al'ummar mutane da ke yin abinda firistoci ke yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)