ha_tn/exo/19/01.md

615 B

A cikin wata ta uku ...a wannan ranar

Wannan na nufin cea sun iso jejin a rana ta farko na wata kamar yadda suka bar Masar a rana ta farko ga wata. Rana ta farko a watan uku a kalandar Yahudawa ya kusa da watan biyar ne a kalandar Yammaci. AT: "A watan uku ... a rana ta farko ga wata" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

suka fito daga

"sun bar"

Refidim

Wannan wani wuri ne a karshen jejin Sinai da mutane Isra'ila suka yi sansani. Duba yadda a kuka juya wannan sunan a 17:1 (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)