784 B
784 B
Zan share labarin Amalekawa gabaɗaya
Allah yana maganar hallakar da Amalek ne kamar zai cire labarin Amalek. Yayin da aka hallakar da zuriyar mutane gabaaɗya, babu wani abu kuma da za a tunashe sauran jama'a game da su. AT: "Zan hallakar da Amalek gabaɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
an daga hannu sama
Mutane sukan daga hannayensu sama yayin da suke ɗaukan alkawari, don haka daga hannaye sama na nufin ɗaukan alkawari. AT: "an ɗauki alkawari" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
an daga hannu sama
AT: "Yahweh ya daga hannunsa sama" ko kuma "Yahweh ya ɗauki alkawari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Amalek
Wato Amalekawa. AT: "Amalekawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)