405 B
405 B
Isra'ila suna nasara ... Sai Amalekawa su fãra cin nasara
Kalamun nan "Isra'ila" da "Amalek" na nufin kungiyoyin mayaƙan. AT: "mayakan Isra'ila suna nasara ... mayakan Amalekawa za su fãra cin nasara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
hannayen Musa suka gaji
...
da takobi
Kalmar nan takobi na nufin yaƙi. AT: "a yaƙi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)