ha_tn/exo/17/08.md

459 B

Refidim

Wannan na nufin "wurin hutu," wani wuri ne na huta daga tafiya mai nesa a cikin jeji. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Sai Yoshuwa ya yi yaƙi da Amalekawa

Yoshuwa na nufin Isra'ilawa da ya jagorance su a yaƙi. AT: "Sai Yoshuwa da mazajen da ya zaɓa suka yi yaƙi da Amalekawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Hor

Hor abokin Musa da Haruna ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)