ha_tn/exo/17/04.md

249 B

Massa

wannan wani wuri ne a jeji da sunarsa ke da ma'ana "gwadawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Meriba

wannan wani wuri ne a jeji da sunarsa ke da ma'ana "gunaguni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)