ha_tn/exo/16/33.md

402 B

Mudu guda a nan fa ushiran ephah ɗaya ne

Mudu ɗaya da ephah ɗaya duk ma'auni ne na kimata yăwa. Ainihin masu karatu ne za su iya kimanta yadda iyakar ephah yake. AT: "Yanzu dai mudu goma shi ne ephah guda" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-bvolume]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-fraction]])

mudu guda

"litta biyu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bvolume)