484 B
484 B
Manna
Wannan shi ne suna da isra'ilawa suka ba wa gurasa da Yahweh yake tanadar masu a kowace safiya. Duba yadda kuka juya wannan a 16:26.
tsabar riɗi
Akan bushar da wannan riɗi a niƙa shi zuwa gari sa'annan sa shi a cikin abinci domin ya ba shi ɗanɗano. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)
waina
...
mudu
"litta 2" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bvolume)
gurasa
Wato, gurasa da ke bayana kamar kanƙara a kasa a kowace asuba