ha_tn/exo/16/26.md

253 B

amma rana ta bakwai

"amma a rana ta bakwai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Manna

Wannan shi ne suna da isra'ilawa suka ba wa gurasa da Yahweh yake tanadar masu a kowace safiya.

basu sami komai ba

"ba su sami Manna ba"