583 B
583 B
Sai ya kasance cewa
Wannan jimla na dasa aya ne domin nuna alamar farkon wata sabuwar sashin labarin. Ayoyi 16:22-30 suna maganar abinda mutanen suka yi gane da Manna a kwana ta shidda da bakwai na mako. Idan harshenku tana da wata hanya ta musamman na nuna alamar wata sabuwar sashi a labari, kuna iya amfani da shi anan.
a rana ta shidda
"a rana ta 6" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
sau biyu
"sau 2" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
gurasa
Wato, gurasa da ke bayana kamar kanƙara a kasa a kowace asuba.
muhimmi
...