ha_tn/exo/16/13.md

1018 B

Sai ya kasance ... da

Anyi amfani ne da wannan jimlar anan domin a dasa aya ga wani sashi mai muhimmanci a abubuwan da ke faruwa. Idan harshen ku tana da wata hanya ta musamman na yin haka, kuna iya moransa a nan.

makware

Waɗannan wasu ƙananan tsuntsaye ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

kamar ƙanƙara

Ainihin masu karatun sun san yadda wannan ƙanƙara take, don haka wannan jimlar zai taimake su su fahimci yadda wannan gutsurin yake. Ƙanƙara wani daskararen raba ne da ake iya gani a ƙasa. Yana da kyaun gani sosai. AT: "ƙamar ƙanƙara" ko kuma "da ke da kyaun gani kamar ƙanƙara" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])

gurasa

Musa yana maganar abincin da Allah ya turo ne kamar gurasa ne abincin. Isra'ilawan za su ci wannan abincin a kowace rana ne, kamar yadda suke cin gurasa kullum kamun wannan tanaɗi. AT: "abinci" ko kuma "abinci kamar gurasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)