ha_tn/exo/16/09.md

660 B

Sai ya kasance

Wannan jimlar tana sa alamar wata abu mai muhimmanci ne a labarin. Abu mai muhimmancin a nan dai shi ne yadda mutanen suna ganin ɗaukakar Allah. Idan harshen ku tana da wata hanya ta musamman na yin haka, kuna iya moransa anan.

Ga shi

Kalmar nan "Ga shi" anan na nuna cewa mutanen sun ga wani abin ban sha'awa.

Gurasa

Allah yana maganar abincin da zai turo daga sama kamar gurasa ne abincin. Isra'ilawan za su ci wannan abincin a kowace rana ne, kamar yadda suke cin gurasa kullum kamun wannan tanaɗi. Duba yadda kuka juya wannan a 16:4. AT: "gurasa" ko kuma "abinci kamar gurasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)