949 B
zan turo maku da gurasa daga sama
Allah yana maganar abinci daga sama ne kamar ruwan sama. AT: "zan sauko maku da gurasa kamar ruwan sama" ko kuma "zan sa gurasa su faɗo gareku daga sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
gurasa
Allah yana maganar abincin da zai turo daga sama kamar gurasa ne abincin. Isra'ilawan za su ci wannan abinci a kowace rana ne, kamar yadda suke cin gurasa kullum kamun wannan tanaɗi. AT: "abinci" ko kuma "abinci kamar gurasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
tafiya bisa ga shari'a ta
Allah yana maganar biyayya da shari'arsa ne kamar tafiya ne a cikin ta. AT: "biyayya ga shari'a ta" ko kuma "rayuwa bisa ga shari'a ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
shari'a ta
"umarni na"
za ya kasance ne a rana ta shidda
AT: "A rana ta shidda"
a rana ta shidda
"a rana ta 6"
sau biyu
"sau 2" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)