ha_tn/exo/15/24.md

747 B

suka yi gunaguni ga Musa cewa

"suka yi baƙin cikii suka ce wa Musa" ko "da bacin rai suka ce wa Musa"

muryar Yahweh Allahnku

Yahweh yana magana ne game da nashu muryar. AT: "murya ta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-123person]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

kuka aikata abinda ke daidai a idanunsa

Jimlar nan "a idanunsa" na nufin abinda Allah ke tunani ko ya zaɓa. AT: aikata abinda Yahweh ke gani dai-dai ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba zan sanya maku ko ɗaya daga cikin cucuttukan

Allah yana maganar sa mutane su kamu da cututtuka ne kamar sanya masu cututtuka ne. AT: "Ba zan sa ko ɗaya daga cikinkuyă kamu da cututtuka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)