ha_tn/exo/15/22.md

306 B

Musa ya shugabanci isra'ila

Kalmar nan "Isra'ila" na nufin jama'ar Isra'ila. AT: "Musa ya shugabanci jama'ar Isra'ilaa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Jejin Shur ... Mara

Ba mu san daidai wuraren da waɗannan wuraren suke ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)