ha_tn/exo/15/19.md

784 B

Miriyam ...Haruna

Miriyam ce ke gaba da Musa da Haruna. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kacau-kacau

Wannan wata kayar kida ne kamar wata karamin ganga da ke da wani gefen ƙarfe a kewaye da shi domin yă sa shi ƙara. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

ɗaukakakkiyar nasara

"ɗaukakakkiyar nasara a bisa maƙiyansa" (UDB). Duba yadda aka juya wannan a [15:1](Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Doki da mahayinsa ya jefar cikin teku

Miriyam na magana ne game da yadda Allah ya sa tekun ya rufe ya kuma hallakar da doki da mahayinsa kamar Allah ya jefar da su cikin teku ne. Duba yadda aka juya wannan a [15:1]. AT: "Ya sa doki da mahayi sun hallaka cikin teku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)