ha_tn/exo/15/16.md

725 B

Mahaɗin Zance:

Musa ya cigaba ne da waƙa game da yadda jama'ar wasu kasashe za su ji yayin da sun ga mutanen Allah.

Tsoro da fargaba zai fãɗo masu

Duka kalamun nan na nufin cewa tsoro zai fãɗo masu. AT: "Tsoro zai auko masu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

tsoro

Tsoron nan kwa babban juyayi ne da tashin hankali game da wani abu da zai faru or zai iya faruwa.

saboda ikon hannunka

Hannun Allah na nufin matuƙar ƙarfin Allah. AT: "Saboda matuƙar karfinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

za su tsaya cik kamar dutse

Wannan na iya nufin 1) Za su tsaya shuru kamar dutse" ko kuma 2) Zasu kasa motsi kamar dutse" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)