510 B
510 B
rawar jiki
Wato kaɗuwa domin tsoro.
fargaba zai afko wa mazaunan Filistiya
Musa yana maganar fargaba kamar wani mutum ne da ke iya cafke mutum da ƙarfi ya riƙe shi har ya sa mutum mutuƙar tsoro. AT: "mazaunan Filistiya za su tsaurata" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
za su narke
Musa yana maganar yadda mutane ke iya rauni ne domin tsoro kamar narkewa. AT: "za su yi rauni domin tsoro" ko kuma "za su tsorota su suma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)