554 B
554 B
da hannun damarka
Jimlar nan "hannun dama" na nufi ƙarfin ikon Allah. AT: "da ƙarfin ikonka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ka miƙa hannun damarka
Musa yana maganar yadda Allah yana sa abu yă fãru ne kamar Allah ya miƙa hannunsa ne. AT: "Da ƙarfin ikon Allah ya sa shi ya fãru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ƙasa kuma ta haɗiye su
Musa yana maganar ƙasa ne kamar zai iya haɗiye ko hallaka da baƙinsa. AT: "ƙasa kuma ta hallakasu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)