ha_tn/exo/15/09.md

1.4 KiB

marmari na zai ƙoshe a kansu

AT: "zan ƙosar da marmari na a kansu" ko kuma "zan ƙarbi dukkan abinda nake so daga garesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

hannuna zai hallakar dasu

Maƙiyan suna maganar hallakar da Isra'ilawan da ikon hannayensu ne kamar hannayensu ne zai hallakar da su. AT: "Zan hallakar da su da hannaye na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Amma ka busa da iskarka

Musa yana maganar yadda Allah ya sa iskarsa ya hura kamar Allah ya hura iskar da hancinsa ne ko kuma da baki. AT: "Amma ka sa iskar ya hura" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

nutse kamar baƙin ƙarfe cikin manyan ruwaye

baƙin ƙarfe wata ƙarfe ne mai nauyi da ake amfani da shi a sa abubuwa su nutse a cikin ruwa. Ana wannan maganar ne a nuna yana maƙiyan Allah sun nutse ne a ruwa nan da nan sun hallaka. AT: "nutse da nan tãke kamar baƙin ƙarfe" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Wanene kamar ka, Yahweh, a tsakanin Alloli

Musa yana amfani ne da wannan tambayan domin nuna girmar Allah. AT: "O Yahweh, ba wani allah mai kama da kai! (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wanene kamarka ....aikata al'ajibai?

Musa yana amfani ne da wannan tambayan ya nuna girman Allah. AT: "Babu kamar ka. Babu mai girma cikin tsarki, babu mai daraja cikin yabbai kamar ka, babu kuma mai aikata al'ajibai kamar kai! (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)