ha_tn/exo/15/04.md

649 B

Ya watsa karusan Fir'auna da mayakansa cikin teku

Musa yana waƙa game da yadda Allah ya sa tekun ta rufa Karusan Fir'auna da mayakansa kamar Allah ya watsar da su ne cikin teku. AT: "ya sa tekun ya rufa karusan Fir'auna da mayakansa" ko kuma "Ya sa mahayan karusan Fir'auna da mayakansa sun nutsa a tekun" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sun tafi cikin zurfafa kamar dutse

kamar yadda dutse bata taso kan ruwa amma saidai ya nutse zuwa kasan teku, abokan gãba mayakan sun nutse zuwa kasan teku. AT: "sun tafi cikin zurfafar ruwa kamar dutse da ke nutsewa zuwa kasan teku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)