ha_tn/exo/15/01.md

589 B

Muhimmin Bayyani:

Wannan waƙa ne game da abubuwan da suka far a 14:26.

doki da mahayinsa ya watsar cikin teku

Musa ya yi waka ne game da yadda Allah ya sa teku ya rufa ya kuma hallaka dawakai da mahayin su kamar Allah ya watsar da su ne cikin teku. AT: "ya sa teku ya rufa doki da mahayinsa" ko kuma "ya sa doki da mahayinsa su hallaka cikin teku. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

doki da mahayinsa

Wato duk ko kuma dawakan Masarawa da mahayinsa masu yawa da ke koran Isra'ilawa.

Mahayin

mutumin da ke zama a bisa doki ko ke tafiya a keken da doki ke ja.