346 B
346 B
Isra'ila
Duk wurin da aka sa "Isra'ila" na nufin Jama'ar isra'ila. AT: "Jama'ar Isra'ila" ko kuma "Isra'ilawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
daga hannun Masarawa
A nan "kalmar nan "hannu" na nufin iko. AT: "daga ikon Masarawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
bisa gaɓar teku
"a bakin tekun"