ha_tn/exo/14/26.md

407 B

Yahweh ya cewa Musa, "Ka miƙar da hannunka ... da mahaya dawakansu."

AT: "Yahweh ya ce wa Musa yă miƙa hannunsa bisa tekun domin ruwayen su dawo su rufe masarawan, karusansu, da mahaya dawakansu."

dawo bisa

"faɗa bisa"

Masarawa suka tsere cikin teku

Dashike tekun yana rufuwa ne a bisa Masarawan, a maimakon guje was, suna kara guduwa ne can cikin ruwan.

Yahweh kuma ya kora Masarawa

...