ha_tn/exo/14/23.md

243 B

Ya sanya firgita tsakanin Masarawa

sun tsorata har sun kãsa tunani daidai.

Keken karusansu suka cije

AT: "Laka ya cije keken karusansu" ko kuma "Keken karusansu ya makale a laka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)