ha_tn/exo/14/21.md

294 B

iskar gabas

Iskar gabas yana tasowa ne daka gabar ya huro zuwa yamma.

gabas

wurin da rana ke tasowa

ruwayen suka rabu

AT: "Yahwen ya raba ruwayen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a hannun dama da hannun hagu

"a kowane gefen su" ko kuma "a kowane gefensu"