ha_tn/exo/14/19.md

183 B

sansanin Masar da sansanin Isra'ila

"mayakan Masar da jama'ar Isra'ila" (UDB)

basu zo kusa da ɗayan ba

Wannan na nufin cewa Masarawan da Isra'ilawan basu kusa da juna ba sam.