ha_tn/exo/14/15.md

734 B

Me yasa kai, Musa, ka ke ci gaba da kira a gare ni?

A bayane yake cewa Musa Yana ta addu'a ga Allah shi yasa Allah yana amfani da wannan tambayan yă karfafa abinda Musa yake yi. AT: "Kada ka kira gare ni kuma, Musa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

raba ta biyu

"raba tekun bangare biyu"

Ka sani

...

zan taurare zukatan Masarawa

A nan "zukata" na nufin Masarawan kansu., Ana maganar hain taurin kan su ne kamar zukatansu sun yi tauri. Duba yadda aka juya irin wannan jimlar a 9:11. AT: "Zan sa Masarawan su ƙara kanta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

saboda su biyo bayansu.

"saboda Masarawan su biyo Isra'ilawan cikin tekun"