378 B
378 B
Musa ya cewa mutanen
Musa ya amsa tsoron mutanen.
wadata domin ku
Wakilin sunan nan "ku" na nufin Isra'ilawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Domin ba zaku sake ganin Masarawan
Musa yana amfani ne da wata hanya mai saki na ce wa Allah zai hallaka mayakan Masarawa. AT: "Gama Allah zai kashe Masarawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)