ha_tn/exo/14/10.md

1.2 KiB

Sa'ad da Fir'auna ya iso kusa

Kalmar nan "Fir'auna" na nufin rundunar mayakan Masar. AT: "Sa'ad da Fir'auna da mayakansa suka maso kusa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

suka kuma yi mamaki

"Isra'ilawa suka yi mamaki"

Saboda babu kaburbura ne a Masar, shi yasa ka ɗauko mu domin mu mutu a jeji?

Isra'ilawan sun yi wannan tambayan ne domin su nuna takaicisu da kuma tsoro mutuwa da suke ji. AT: "Akwai kaburbura da yawa a Masar da za a iya birne mu a ciki ai. Ba sai ka kai mu jeji ba kamun mu mutu!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me yasa ka yi haka da mu, fitowa damu daga Masar?

Isra'ilawan sun yi wannan tambayan ne domin su tsauta wa Musa da fito da su zuwa jeji su mutu da yayi. AT: "Da ba yi mana haka ba ta wurin fito da mu da Masar da ka yi!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ba haka muka gaya maka ba a Masar

Isra'ilawan sun yi wannan tambayan ne domin su nanata cewa abinda suka gaya wa Musa kenan. AT: " Ai haka muka gaya maka tun muna Masar." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Muka ce maka, 'Ka ƙyale mu, domin mu yiwa Masarawa aiki'

AT: "Mun ce maka ka bar mu domin mu yi wa Masarawa aiki." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)