ha_tn/exo/14/06.md

615 B

Ya ɗauki zaɓaɓɓun karusai

"ɗauki karusai 600 mafi kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Yahweh ya taurare zuciyar Fir'auna

A nan "zuciya" na nufin Fir'auna. Ana maganar taurin zuciyarsa ne kamar zuciyarsa ya taurara. Duba yadda aka juya irin wannan a 9:11. AT: "Yahweh ya sa zuciyar Fir'auna ya yi kanta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Fi Hahirot ... Ba'al Zifon

Waɗannan garurruka ne a iyakacin gabacin Masar. Duba yadda aka juya irin wannan a 14:1. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)