ha_tn/exo/14/04.md

1.4 KiB

Muhimmin Bayyani:

Yahweh ya cigaba da umurtan Musa game da wurin da za su je da wbinda Yahweh zai yi.

Zan taurare zuciyar Fir'auna

A nan "zuciya" na nufin Fir'auna. Ana maganar taurin kansa kamar zuciyarsa ne ta taurara. Duba yadda aka juya wannan a 9:11. AT: "Zuciyar Fir'auna ya yi kanta" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

kuma zai runtume su

"Fir'auna zai runtume Isra'ilawa"

Zan sami girmamawa

"Mutane za su girmama ni"

Masarawa zasu sani cewa Ni ne Yahweh

Masarawan za su fahimci cewa ni ne Yahweh, Allah makaɗaici"

Sai Isra'ilawa suka yi sansani kamar yadda aka umarce su

AT: "Sai Isra'ilawa suka yi sansani kamar yadda Yahweh ya umarce su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sa'ad da aka gaya wa sarkin Masar

AT: "Da wani ya gaya wa sarkin Masar " (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sarkin Masar

Wato Fir'auna kenan.

sun tsere

"sun tafi"

sai ra'ayin Fir'auna da bayinsa suka juya gãba da mutanen

A nan kalmar nan "ra'ayi" na nufin halinsa ga Isra'ila ya canza. AT: "Fir'auna da mutanensa sun canza halinsu game da Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Me muka yi? Mun saki Isra'ila daga bauta ma na?

Sun yi wannan tabayan ne domin su nuna cewa sun yi wawanci. AT: "Mun yi wawanci da barin mutanen Isra'ila su tafi haka kurum!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)