626 B
626 B
Fi Hahirot ... Magdol ... Baal
Waɗannan garurruka ne a iyakacin gabacin Masar. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Za ku yi sansani
Wato Musa da Isra'ilawa kenan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Fir'auna zai ce game da Isra'ilawa, 'Su na yawo a cikin ƙasar. Ai jeji ya rufe bisan su.'
AT: "Fir'auna zai ce Isra'ilawa suna yawo ne a ƙasar, ga kuma jeje ya rufa a bisansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)
Ai jeji ya rufe bisan su
Fir'auna yana maganar Jeji kamar wani mutum ne da ya kama su a tarko. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)