458 B
458 B
dai-dai yadda Yahweh ya umarci Musa da Haruna.
"dukkan abubuwan da Yahweh ya ce wa Musa da Haruna su yi"
sai ya kasance
Ana amfani ne da wannan jimlar domin a datsa aya ga wani abu mai muhimmance da ya auku a labarin. Idan harsen ku na da wata hanya ta musamman na yin haka, kuna iya moran ta a nan.
daga ƙasar ƙungiyoyin mayaƙansu
Wannan kalmar na nufin runduna sojoji ko kuma sojoji masu yawa. Duba yadda aka juya "kungiyan mayaƙa" a 12:17.