ha_tn/exo/12/45.md

347 B

Dole ne a ci abincin cikin gida ɗaya

AT: "Dole ne ko wane iyalin Isra'ila su ci abincin a gida ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ko da wasa ba za ku karya wani ƙashi ba daga cikin sa

"ba za ku taɓa karya ko kashi ɗaya daga cikin sa ba." A nan kalmar nan "sa" na nufin tunkiyar da Iyalin Isra'ilan za su ci.